DW Hausa
DW Hausa
  • Видео 1 357
  • Просмотров 4 745 542

Видео

Yadda na zama Farfesa a harshen Hausa - Aliyu Muhammad Bunza
Просмотров 45012 часов назад
Yadda na zama Farfesa a harshen Hausa - Aliyu Muhammad Bunza
Ra'ayin Malamai: Rikicin Dangote da kamfanin mai na Najeriya
Просмотров 1,8 тыс.2 часа назад
Takaddamar matatar man fetur ta Dangote da kamfanin mai na NNPCL
Shekara guda da kifar da gwamnatin farar hula a Nijar
Просмотров 11 тыс.9 часов назад
Sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula a Nijar sun cika shekarar guda a kan madafun iko, daga cikin dalilan kwace mulki da tsinin bindiga shi ne magance matsalar tsaro da ma yaki da cin hanci. Boubakar Dan Zaroumani dan Nijar ya ce babu wata nasara da suka samu, hasali ma gwamma jiya da yau.
Matsayar malaman addini kan zanga-zanga a Najeriya
Просмотров 4 тыс.9 часов назад
Bayan ganawar shugaban Najeriya ada wasu fitattun malaman addini da sauran masu fada a ji, malamai sun ce akwai bukatar a yi wa Shugaba Tinubu hakuri kan yadda ya samu kasar.
An fara gasar Olympics a birnin Paris
Просмотров 3239 часов назад
Yau ake fara gasar Olympics na bana a birnin Paris na kasar Faransa, gwamnatin Najeriya ta kashe fiye da biliyan 10 don karfafa gwiwar 'yan wasanta a gasar, ko kuna ganin kwalliya za ta biya kudin sabulu?
Yunkurin dakatar da zanga-zanga a Najeriya
Просмотров 9 тыс.12 часов назад
Bayan ganawar Shugaba Tinubu da sarakuna kan halin daa kasa ke ciki, Sarkin Zazzau ya ce zanga-zangar da matasa ke shirin yi a Najeriya ba ita ce mafita ba, ya ce a guji abubuwan da ya haddasa kifar da gwamnatoci a wasu kasashen duniya.
Bahaushiyar da za ta haska a wasannin Olympics na 2024
Просмотров 57916 часов назад
Yayin da kasashen duniya ke shirin fara gasar Olympics na bana a birnin Paris na kasar Faransa, DW ta zakulo Murjanatu Musa Liman daya daga cikin zaratan matasan Najeriya Bahaushiya da ke shirin daga likkafar kasar a wasan kwallon kwando.
'Yar Chibok da ta auri 'yan Boko Haram 8
Просмотров 12 тыс.16 часов назад
Sojojin Najeriya sun kubutar da wasu mata da kananan yara da ke hannun mayakan Boko Haram ciki har da wataa ‘yar makarantar sakandaren Chibok wacce ta auri maza guda takwas dabam-dabam tun bayan da tsagerun suka yi garkuwa da dalibai a shekarar 2014 a jihar Borno.
Garin da kada ke bai wa mutane sa’a
Просмотров 1,6 тыс.19 часов назад
Garin da kada ke bai wa mutane sa’a
Gaskiyar Magana: Zanga-zangar matasa kan tsadar rayuwa a Najeriya
Просмотров 3,3 тыс.День назад
Gaskiyar Magana: Zanga-zangar matasa kan tsadar rayuwa a Najeriya
Yadda wata cibiya ke hada aure a Kano
Просмотров 863День назад
Yadda wata cibiya ke hada aure a Kano
Yadda shugaban Senegal ya rage farashin abinci a kwanaki 100 na farkon mulkinsa
Просмотров 3,6 тыс.День назад
Yadda shugaban Senegal ya rage farashin abinci a kwanaki 100 na farkon mulkinsa
Bikin al'adar 'Biano' na kabilun Abzinawan Nijar
Просмотров 997День назад
Bikin al'adar 'Biano' na kabilun Abzinawan Nijar
Nijar ta kulla sabon kawance da Turkiyya
Просмотров 10 тыс.День назад
Nijar ta kulla sabon kawance da Turkiyya
Sabbin manufofin Janar Tiani a Nijar
Просмотров 5 тыс.14 дней назад
Sabbin manufofin Janar Tiani a Nijar
Ra'ayin Malamai: Takaddamar ECOWAS da AES
Просмотров 24 тыс.14 дней назад
Ra'ayin Malamai: Takaddamar ECOWAS da AES
Gaskiyar Magana: Matsalar Tsaro a Jami'o'in Najeriya
Просмотров 82414 дней назад
Gaskiyar Magana: Matsalar Tsaro a Jami'o'in Najeriya
Yadda mata ke koyon tukin Keke-Napep a Kano
Просмотров 1,5 тыс.14 дней назад
Yadda mata ke koyon tukin Keke-Napep a Kano
Ko zaben 2024 zai girgiza kujerar Shugaba Kagame?
Просмотров 34414 дней назад
Ko zaben 2024 zai girgiza kujerar Shugaba Kagame?
Ranar yawan al’umma ta duniya
Просмотров 15414 дней назад
Ranar yawan al’umma ta duniya
Yadda ake karatun yaki da jahilci a jihar Katsina
Просмотров 50714 дней назад
Yadda ake karatun yaki da jahilci a jihar Katsina
Ra'ayin Malamai: Rashin tsaro na kara daukar sabon salo a Najeriya
Просмотров 3,6 тыс.21 день назад
Ra'ayin Malamai: Rashin tsaro na kara daukar sabon salo a Najeriya
Hatsarin tafiya a Sahara daga Nijar
Просмотров 6 тыс.21 день назад
Hatsarin tafiya a Sahara daga Nijar
Gaskiyar Magana: Dambarwar yunkurin rage karfin ikon Sarkin Musulmi
Просмотров 53421 день назад
Gaskiyar Magana: Dambarwar yunkurin rage karfin ikon Sarkin Musulmi
'Ba mu shiga tsaka mai wuya ba a rikicin masarautar Kano'
Просмотров 3 тыс.28 дней назад
'Ba mu shiga tsaka mai wuya ba a rikicin masarautar Kano'
Ra'ayin Malamai 30.06.2024
Просмотров 60 тыс.28 дней назад
Ra'ayin Malamai 30.06.2024
Gaskiyar Magana: Tashin Farashin Kayan Abinci
Просмотров 690Месяц назад
Gaskiyar Magana: Tashin Farashin Kayan Abinci
Kotu ta daure mai da’awar jihadi a Mali
Просмотров 3,2 тыс.Месяц назад
Kotu ta daure mai da’awar jihadi a Mali
Yadda Nijar ta sauya fasalin hako man fetur da kamfaninta na cikin gida SONIDEP
Просмотров 17 тыс.Месяц назад
Yadda Nijar ta sauya fasalin hako man fetur da kamfaninta na cikin gida SONIDEP

Комментарии

  • @abbahabubakar7452
    @abbahabubakar7452 5 часов назад

    Mufa wanan zanga-zanga da mukasa agaba Bama bukatar wani jagora wanda Zaice ayi ko abari😊🎉

  • @nuramusa5778
    @nuramusa5778 5 часов назад

    ❤😂😢

  • @MuhammedBELLOBARISTA
    @MuhammedBELLOBARISTA 6 часов назад

    A kiyaye

  • @garbaali7767
    @garbaali7767 6 часов назад

    Zanzanga fa ba fashi sai dai a mutu har liman

  • @yushaumuhammad4542
    @yushaumuhammad4542 6 часов назад

    Hummm Allah yakawo Muna mafita

  • @falalamin7466
    @falalamin7466 7 часов назад

    Allahumma dammir tinuvu

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b 7 часов назад

    Yanzu jahilan dasuke son sunusi lamido sesugayamar yadda yabada shawara aka rufe border yazo yabada shawara aka cire tallafin mai in har dan talakawa yi yaje yace musu shawarar dayabayar bataiba yaci amanar talakawan Najeriya kuma ahaka wasu dabbobi suke son yazama sarki

  • @UmmuRamlat
    @UmmuRamlat 9 часов назад

    Allah yayi mana maganin azzalumai, masu son kansu kawai

  • @user-xj8cy2xh3l
    @user-xj8cy2xh3l 9 часов назад

    Tashin hankali da rusa kasa , uban kowama yamutu Kai saidai Nigeria ta tashi

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 10 часов назад

    😂😂😂😂😂

  • @malashatima7078
    @malashatima7078 10 часов назад

    Zanga zanga ba fashi

  • @BadamosiAshia
    @BadamosiAshia 10 часов назад

    Zanga zanga sai anyi bagudu bajada baya

  • @Amadoutidjanioumarou-h1h
    @Amadoutidjanioumarou-h1h 10 часов назад

    Kaidai munafikine wlh kaji tsoron Allah

  • @NIGERIAJIYADAYAU
    @NIGERIAJIYADAYAU 11 часов назад

    Wadannan yan siyasar ba su san mutuncin Alummar su ba,dole sai an nuna musu ba sani ba sabo. #ENDBADGOVERNANCE NO GOING BACK

  • @lawanaminubakundi8139
    @lawanaminubakundi8139 12 часов назад

    Zanga Zanga ba fashi

  • @IssaAbdullahi-f7j
    @IssaAbdullahi-f7j 12 часов назад

    Macha Allah ❤❤❤🎉

  • @SaniKane-n9s
    @SaniKane-n9s 13 часов назад

    Welimformed and current sources media.

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 День назад

    Kaji muna fukan banza

  • @MuktarMuhammad-pw1yv
    @MuktarMuhammad-pw1yv День назад

    Slm😕😕😕

  • @hassanmuhammadahamad5162
    @hassanmuhammadahamad5162 День назад

    Muna gdy DW HAUSA

  • @NasserAwal
    @NasserAwal День назад

    Allah yawadan nakayalalace

  • @user-ul2en1yj8c
    @user-ul2en1yj8c День назад

    Se bazoma❤❤❤❤ Allah yakareka

  • @ZevnEzcb
    @ZevnEzcb День назад

    ❤❤❤❤🙏🙏🙏🇳🇪

  • @garbashehu-gf4bn
    @garbashehu-gf4bn День назад

    DW gidan fadin gaskiya komai wahala ko tsada ya Allah Kara basira tare da haskin aiki amen Muna tare da ku a kullum

  • @SaidouGargada
    @SaidouGargada День назад

    Kaji cinene

  • @abdullahilawal3859
    @abdullahilawal3859 День назад

    Nigeria muna hannun yan sari

  • @user-ij8be4rp8m
    @user-ij8be4rp8m День назад

    ❤❤❤🙏🙏🙏🙏🇳🇪

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 День назад

    😭😭😭😭😭

  • @MuktarMuhammad-pw1yv
    @MuktarMuhammad-pw1yv День назад

    😕👍👍

  • @BoubacarNigergida
    @BoubacarNigergida День назад

    Slm dw gaskiya tinubu bekeutaba

  • @mouhamadawalalimalanvillet1852
    @mouhamadawalalimalanvillet1852 2 дня назад

    Sai tchani

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 2 дня назад

    Aslm DW hausa Fatan Alkhairi Dan Allah kudaena sanyo mana irin wadan nan wawayen makiya Kasarmu Niger Allah ya kawo mana zaman lafiya ameen

  • @MohmedAl-qp4yz
    @MohmedAl-qp4yz 2 дня назад

    Kaji tsaro ALLAH dan uwa

  • @asmauchalawa1831
    @asmauchalawa1831 2 дня назад

    Kuwa bayaga yaqi kenan

  • @KassimeAbourd
    @KassimeAbourd 2 дня назад

    Bazagiba ayiaiki

  • @NuraNura-f5v
    @NuraNura-f5v 3 дня назад

    Amulliki dumokuradiyar shekaranawa sunamulki misukatafayi😅 setsani❤allah yakare niger ❤

  • @BoubaBouba-ys4qp
    @BoubaBouba-ys4qp 3 дня назад

    To ku en siyasa masama en taraya kudi kasarmu kuke doka kuba kauyawa aje da maya mototi adoko su kai wana mutuma allah dai ya sinemaka alabarka 🤲☝️

  • @BoubaBouba-ys4qp
    @BoubaBouba-ys4qp 3 дня назад

    Ya allah yasine muku kuda demokarasi dama bazuom ki dama magoya bayaku amine ya rabbi 🤲☝️

  • @mukhtarmohammed7443
    @mukhtarmohammed7443 3 дня назад

    Oops

  • @Saley-v8x
    @Saley-v8x 3 дня назад

    D.W muna kira ga hukumar kasar niger tayi taka tsatsan wajan hudar ta da kasar Bénin,sako daga Ali kaougé mayahi maradi Niger mazaunin kasar libiya

  • @BoubaKemou
    @BoubaKemou 3 дня назад

    Haji Aboubacar mun gode

  • @BoubaKemou
    @BoubaKemou 3 дня назад

    Haji Aboubacar mun gode

  • @BoubaKemou
    @BoubaKemou 3 дня назад

    Haji Aboubacar mun gode

  • @nassnass2705
    @nassnass2705 3 дня назад

    Wannan nafarko wawane kawai😂

  • @Saidou-bn3kn
    @Saidou-bn3kn 3 дня назад

    Slm DW mudai munfisan Kuna tataunawa da Dan kasa wandayake cikin kasa bawanda yayi gudu hijiraba ,,, Sai tchani Bubakar bayasan gaskiya

  • @YousoufAli-hq6go
    @YousoufAli-hq6go 3 дня назад

    Karegekarya kagirma

  • @YousoufAli-hq6go
    @YousoufAli-hq6go 3 дня назад

    Sai baba tchani

  • @Rabilourabilou-r4d
    @Rabilourabilou-r4d 3 дня назад

    Chige😂😂😂

  • @BiniyaHadi
    @BiniyaHadi 3 дня назад

    Jahili wanda kolwashi ta buga to ai mu Niger mun wuce da wanga karamin ilimin na democracy jaki kakoma makaranta

  • @chamsuhachimu3116
    @chamsuhachimu3116 3 дня назад

    Allah yatsini maka albarka sakarai wawa jaki